Maigirma Gwamna Sanata Bala Mohammed ya karbi bakwancin Jigo A Jam'iyyar APC Hon. Adamu Bello Giade Wanda ya chanza sheka daga Jam'iyyar APC zuwa Jam'iyyar PDP
Cikin bayanan Sa ya bayyana dalilansa na chanza shekar yace domin dunbin Aikin da Gwamna keyi A wannan fadin jahar ya kara da cewa tsohowar Jam'iyyar sa ta APC ta gaza domin ta sanya talakawar kasar nan cikin halin kunci da rashin Alkifla da tsadar rayuwa
Tun farko cikin bayanan Mai girma Gwamna ya masa fatan Alkhairi da shigowa Wannan Jam'iyyar ta PDP tareda fatan nasara cikin Al'amuransa taron ya guda na A Gidan Gwamnatin Jihar Bauchi.


Comments
Post a Comment